Simple salad - Recettes simples pour la maison.
Vous pouvez faire cuire Simple salad avec 6 épices et 5 étapes. Voir le guide suivant!
Ingrédients de Simple salad:
- Latas.
- Karas.
- Tumaturi.
- Albasa.
- Cucumber.
- Salat cream.
Comment cuisiner Simple salad:
- Dafarko kiwanke latas dinki da gishiri ki yanka kamar haka.
- Saki wanke karas dinki ki gurxashi kamar haka Amman saikin kankareshi.
- Saki wanke albasarki da cucumber ki yankasu kamar haka Amman ita cucumber din na fere bayan nakuma cire cikin but kiyi yanda kike so.
- Saiki wanke tumaturinki kiyankashi kamar haka.
- Shikenan sai ki shiryasu kixuma salat cream dinki.